Innalillahi Kalli yadda asirin Yan kannnwood ya tonu yayi da suke Shirin wani film wannan dai dakuke gani bakowa bane illa shararren Dan kannnwood Wanda aka bawa Sarkin kannnwood din wato Ali nuhu wannan dai ba matarsa bace Kuma Kinga yadda ta kwanta akan cinyar sa shi Kuma hadda dariya idan Kuma mutane suka fito sukai maganar cewa basuda tarbiyya sai suce ai Daman an tsane to Kuma Jama,a ga zahirin abinda suke Alla yasa mu dace
Comments
Post a Comment