Skip to main content

Kalli yadda yaran hausawa suke lalata mata da Maza wannan abu ya zama ruwan

Kalli yadda  yaran hausawa suke lalata mata da Maza wannan abu ya zama ruwan dare yaran hausawa sun bar Al adar hausawa sun koma amfani da dabi ar turawa wai idan za ayi biki baza ai majalasi ba sai dai a dakko dije ana rawa ana lalata da mata Kuma mutanen unguwa bazasu iya hanawa abin Yanata Kara tabarbarewa ya Allah ya kawo daukin gaggawa

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.