Skip to main content

LABARAI DA DUMI-DUMIAƙalla mutum 2,300 aka tabbatar sun rasu a Turkiyya da Syria..ReutersCopyright: ReutersAdadin mutanen da suka rasu a Turkiyya ya ƙaru sakamakon girgizar ƙasar da aka yi a yau inda adadin ya kai 1,498, kamaryadda hukumar kare afkuwar bala'i ta ƙasar ta bayyana.Idan aka haɗa jumulla da na girgizar ƙasar da aka yi da asubahi da kuma wadda aka yi da hantsi adadin ya kai 2,300, bayan an sake tabbatar da mutuwar mutum 810 a Syria, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AFP ya bayyana.Ƙasashe da dama a faɗin duniya dai suna ta jajantawa ƙasashen Turkiyya da Syria tare da yi musu tayin bayar da agaji


LABARAI DA DUMI-DUMIAƙalla mutum 2,300 aka tabbatar sun rasu a 

..

Adadin mutanen da suka rasu a Turkiyya ya ƙaru sakamakon girgizar ƙasar da aka yi a yau inda adadin ya kai 1,498, kamaryadda hukumar kare afkuwar bala'i ta ƙasar ta bayyana.

Idan aka haɗa jumulla da na girgizar ƙasar da aka yi da asubahi da kuma wadda aka yi da hantsi adadin ya kai 2,300, bayan an sake tabbatar da mutuwar mutum 810 a Syria, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AFP ya bayyana.

Ƙasashe da dama a faɗin duniya dai suna ta jajantawa ƙasashen Turkiyya da Syria tare da yi musu tayin bayar da agaji

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.