Skip to main content

MUHAWARA: Daya Daga Cikin Manufar Buhari Ta Sauya Kudi A Cewarsa Shine Hana Sayen Kuri’u A Zaben 2023To shine wasu 'yan Nijeriya ke cewa me ya hana shugaba Buhari aiwatar da wannan tsari mai muhimmanci tun a 2019 lokacin da yake takarar neman zarcewa a mulki zango na biyu?Masu karatu me za ku ce?

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.