Skip to main content

Allah Sarki rayuwa Kalli Jerin Yayan wasu Jaruman Kannywood da Suka Mutu Suka bari

 Allahu akbar rayuwa Kenan wasu jerin yayan Fitattun Jaruman Kannywood kenan d suka Mutu Suka bari.



Acikin jerin wannan jarumai zakuga marigayiya hajiya amina garba tare da diyarta a gefe kuma an dauki wannan hotone a ranar daurin aurin auren diyarta ta.



Hakazalika ga tsohon Jarumi nan kasimu yero shima tare da dansa, sani garba SK da dai sauran su.


Ku danna akan wannan faifan bidiyo domin Ganin yayan nasu


Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode!

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.