Skip to main content

Allahu kalli yadda wani marki yake rayuwa da kawuna uku

 Litinin din da ya gabatane 25 game wata kudin tattara bayanai na Guinness Book ya saka wannan marakin acikin abubuwan mamaki na duniya in da ya bayyana marakin da da ya till kuma na farko me kawuna uku a duniya. 


A baya dai mun kawo much labarin wata saniya me kawuna biyu wadda kuma itama take cigaba da rayuwa. 


Video👇👇👇👇👇



Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.