Ina tausaya wa budurwar da ta kame kanta bata Zina, Maɗigo, shaye- shaye amma ta rasa mijin aure-Zainab July 23, 2023 Ina matukar tausayawa salihar budurwa wace ta kame kanta Bata Zina Bata shaye shaye Bata madigo Amma ta rasa mijin aureYa Allah duk inda irin wannan take Allah ka kawo Mata miji nagari Mai tsoron Allah.~ Zainab Ibrahim Share Get link Facebook X Pinterest Email Other Apps Labels Labarai Share Get link Facebook X Pinterest Email Other Apps Comments
YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah. February 08, 2023 Read more
Comments
Post a Comment