innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli Video...
Yanzu-Yanzu Innalillahi Wainna llaihi RajiUn; Hadarin Mota Ya Ritsa da Wasu Mata Shida da Direban Su Inda Sukai Hadarin Mota Suka Rasu Allah Sarki.
Wasú Mata Shida Yan Daúkar Amàryá Taréda Dírébansú Sún Rasú A Sanadíyar Hadarín Mótar Da Ya Farú Da Sú A Hanyar Sókótó Zúwa Argúngú A Jiya Ladí.
Allah Ya Jíkansú. Amìn
Allahu Akbar' Muna Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata'ala Yajikan Sa Da Rahama Amin.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci daga kaanywood.

Comments
Post a Comment