Skip to main content

Kada ki bari su danɗana muddin basu siya ba idan kika bari suka ɗanɗana to ba zasu siya ba— Murjanatu Diri

 Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumunta na zamani Murjanatu Diri ta ja hankalin ƴan uwanta mata a wani saƙon da ta wallafa shafinta na Facebook inda ta ce


Kar ki bari su ɗan-ɗana muddin basu siya ba, idan kika bari suka ɗan-ɗana to ba zasu siya ba kuma zai ruɓe"




Ko kun fahimci inda saƙonta ya dosa?


Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.