Skip to main content

Kalli zafaffan hotunan kafin aure na Dan Sanda da ma’aikaciyar asibiti da suka tayar da kura

 Zafaffan hotuna amarya nurse da mijinta Dan Sanda wanda hotunan sunyi matukar daukar hankulan mutane sosai



Abin sha’awa ne sunyi hotunan kafin aure wanda a turanci ake kira Pree weeding pictures da kayan aikinsu wanda kuma abun sunyi sha’awa sosai.




Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.