Skip to main content

Kazantar Mijina Tasa Nadena Sonshi, Ko Yanzu Nasamu Miji Zan Rabu Dashi

 Ko Yanzu Nasamu Miji Zan Rabu Da Wannan Mijin Nawa Saboda Kazantarshi Tayi Yawa Sosai Indai Bani Naimasa Wanka Ba Sai Yashafe Sati 2 Beyi Wanka Ba. 



Wannan Wata Baiwar Allah Ce Take Yiyawa Mijinta Wanka Sakamakon Kazantarsa Da Rashin Wanka Da Wankin, Kamar Karamin Yaro Ga Saurin Bata Kaya.


Tace Kafin Muyi Aure Yanada Tsafta Domin Indai Zezo Wajena Fes_fes Yake Zuwa Kuma Har Kamshin Turare Yakeyi Bayan Munyi Aure Nagano Basgida Tsafta.


Tace "Ko Yanzu Nasamu Miji Zan Rabu Da Wannan Mijin Nawa Saboda Kazantarshi Nayi Wani Sabon Auren Domin Kazantarsa Tayi Yawa Sosai Indai Bani Naimasa Wanka Ba Sai Yashafe Sati 2 Beyi Wanka Ba."


Dan Allah Mazaje Da Mataye Masu Kazanta


Ku Gyara Domin Jin Dadin Jikinku Da


Sauke Hakkin Da Yake Kanku Ko Dan Ibada.

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.