Skip to main content

Kotu ta Yankewa Wani Matashin da Yayi Lalata da Wata Mahaukaciya Hukuncin Sai Ya Aure ta.

 “Wannan da kuke gani wani matashi ne dan kasar Zambia da aka kama da laifin yin lalata da wata mahaukaciya.



“Shine akan yanke masa hukunci na adalci aka ba shi zabi biyu, ko dai a yanke masa hukuncin zaman gidan yari na shekaru 10 ko kuma ya aure ta ba rabuwa.”


Shin yaya kuke ganin wannan hukuncin? Kuma wani hukunci yafi dacewa da shi da ya ɗauka ?

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.