Skip to main content

VIDEO: "Zan fara sakin Bidiyo na tsirara idan ban samu wanda ya aureni ba"-Aisha

 Wata matashiya mai suna Aisha ta ce zata fara sakin Bidiyon yadda take babu kaya idan ba'a samu wanda zai aureta ba

A cikin faifan Bidiyon data saki Aisha ta ce "Matuƙar bata samu namijin da ya fito ya aure ta nan da mako guda ba, to mabiya shafin ta su tara don kuwa zata tuɓe kaya tayi hoton Bidiyon ta a yadda take tsirara kuma ta ɗora a shafin ta"


Kunji fa ko za'a samu wanda zai iya yin jihadin aurenta a nan?


Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.