Jarumin fim din Hausa ya koka kan mummunan halin da ya tsinci kansa a ciki.
Jarumi Shuaibu Abdullahi da aka fi sani da Karkuzu, ya nemi taimakon 'yan Najeriya.
Ya bayyana a cikin bidiyo, yadda ya rasa idanunsa gaba ɗaya, ga nauyin iyali ga rashin tabbatacen muhalli.
Comments
Post a Comment