Skip to main content

An Samu Wani Hazikin Yaro Mai Shekera 12 Da Ya Haddace Alqura'ani Mai Girma A Katsina

 An samu wani hazikin yaro mai shekera 12 da ya haddace Alqura'ani mai girma a Katsina 





Wani dan makarantar Firaimare mai suna Mahmud Mahmud daga garin Gangara na karamar hukumar Malumfashi ya haddace Alqura'ani mai girma yana da shekaru sha biyu (12) kacal a duniya. 

Sakataren ilimi na karamar hukumar ta Malumfashi, Alhaji Musa Ibrahim Wanzamai ne ya jagoranci yaron tare da wasu. 


sauran yaran daga karamar hukumar zuwa garin Daura inda aka gudanar da wata jarabawar zakulo yara yan baiwa da za a ba gurbin karatu a makarantar yan baiwa dake garin Minna jihar Neja.


Makarantar dake Minna ta yi suna sosai wajen zakulo yara masu basira daga dukkan sassan kasar nan tare kuma da basu kyakkawan ilimi domin samar da cigaba mai dorewa ga ɗaukacin al'ummar Najeriya da ma duniya baki daya. 

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.

Kalli Yadda wani Saurayi Ya Yaudari Budurwa Da Rashin Lafiyarsa Yayi Zina Da Ita Lokacin Da Taje Dubashi

 Tofah Yana Da Kyau lyaye Suna Kula Da Lamarin 'Ya'Yansu A Wannan Zamani, Musamman Yam Matan Yanzu Da Samari Domin Gudu Shiga Tashin Hankalin Rayuwa. Kamar Yadda Muka Samu Wani Bidiyo Daga Shafin Rigar 'Yanchi, Wato Kungiyar Da Take Nemowa Hakkin Duk Mutumin Da Aka Cinyewa Hakkinsa Ko Kuma Aka Zalunta A Jihar Kano, Ta Bayyana Wata Bidiyon Budurwar Data Kawo Karar Saurayinta Bayan Yayi Mata Ciki. Acikin Bayanin Budurwa Ta Bayyana Cewa Saurayinta Ne Yace Mata Bashida Lafiya, Sai Tace Masa Toh Allah Ya Sauka, Sannan Yake Damunta Dacewa Dole Sai Tazo Ta Dubashi Amma Taki Yarda. Sai Daga Karshe Ya Shawo Kanta Tazo Kofar Gidansu Ta Tsaya, Sai Ya Fito Yace Su Shiga Daga Ciki, Anan Ma Bata Yarda Ba Har Dai Ya Samu Tashiga Cikin Gidan Kuma Dakinsa, Yayi Mata Fyade. Bayan Faruwar Wannan Lamari Da Kamar Wata Daya Sai Ta Fara Jin Yanayinta Yana Chanjawa Daga Karshe Aka Gano Cikine Da ita, Aka Bidiye Mahaifan Saurayin Domin Jin Tabakinsu, Har Dai Abun Yakai Ga Ana Zuwa Wajen 'Yan Sa...

Wallahi a wannan yanayin da ake ciki Miliyan 50 tafi min Aljanah Aliyu Naziru

 Wani matashi mai suna Aliyu Naziru ya bayyana a shafinsa na sada zumunta cewa "A wannan lokacin da ake ciki yafi son Naira Miliyan 50 a kan Aljanah" Kunji fa ko kuna tare da wannan ra'ayi na Aliyu?