Innalillahi Babban Jarumin Masana'antar Kannywood Mahmud Na Danko Ya Rasu Yanzu-Yanzu Sanarwar Inji - Ali Nuhu...
Innalillahi A Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwar
Babban Jarumi A Masana'antar Kannywood
Wanda Ake Kira da Na Danko Ya Rasu Yanzu-
Yanzu Zakuma Ayi Jana'izar Sa A Yau.
Zuwa Yanzu Ba'asan Dalilin Rasuwar Tasa Ba Cikakkun Rahotanni Na Nan Tafe A Wannan Shafin Namu Domin Cigaba Da Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Kasance Damu Mungode.
KThanks For Watching Our Sure Site.
Comments
Post a Comment