Da safiyar yaune dai muka samu labarin mutuwar auren Tsohuwar Jarumar Kannywood Hafsat Idris Kamar yadda jaridar film magazine ta rawaito.
Idan mai karatu dai bai mantana shekarar data gabatane dai aka daura auren jarumar ita da angonta.
Saidai ayaunne dai muka tashi da rahoton inda jaridar film magazine ta rawaito cewar auran jarumar ya mutu. Allah ubangiji ya kiyaye gaba.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.
Comments
Post a Comment