Skip to main content

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yarinya Karama ta rasu Sakamakon Kulle Kanta A Cikin Mota da tayi na Tsawon Lokaci

 A shekaranjiya ne da misalin hudu na yamma zuwa magariba aka shiga neman ta ba a ganta ba, daga baya aka gano ashe ta rufe kanta ne a mota har rai ya yi halinsa.



Lamarin ya auku ne a Bagadawa dake kusa da Katsina Road a jihar Kano.


Allah Yaji kanta da rahama ameen

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.