Skip to main content

Qalu Innalillahi wannan matar tajefa mijin ta acikin masifa shiga kaga abun da daya faru

 Qalu'innalillahi wannan wanna irin mugun tane gaskiya akwai matsala babba domin kuwa a wannan lokacin kome mazan hausawa suke yiwa matan su da suke ne man rayiwar su ruwa a jallo oho.Kamar yadda mun san da cewa labari ya riske ku akan matar da ta kashe mijin ta a jahar bauchi wanda ko sati 2 ba'ayi faruwar wannan lamarin ba sai gashi a yanzu ma haka wata na kokari ai kata mummunan aiki.



Kamar yadda kuke gani wannan mutum yana kwance rai a hannun Allah wato ya sha wahala domin uwar gidan sa wato matar da yake aure ta kuza masa ruwan zafi a gaban sa kamar yadda zaku gani da idan ku. 

Duk mai hankali yaga wannan yasan daman tayi niyyar hallaka shine kawai Allah kuma bai bata iko ba domin ance wahala bata kisa sai lokacin mutum yayi kowa yasan da haka ga duk wanda yayi imani da Allah.Shin kafin mukar kare wannan batun zamuyi wata yar tambaya wai me yasa matan hausawa suke ai kata irin wannan bada kalar ne shin akan kishiya ne ko kuma dukiya ne ko dai san duniya ne shin wannene acikin ukun yake jawo hakan.?

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.

Kalli Yadda wani Saurayi Ya Yaudari Budurwa Da Rashin Lafiyarsa Yayi Zina Da Ita Lokacin Da Taje Dubashi

 Tofah Yana Da Kyau lyaye Suna Kula Da Lamarin 'Ya'Yansu A Wannan Zamani, Musamman Yam Matan Yanzu Da Samari Domin Gudu Shiga Tashin Hankalin Rayuwa. Kamar Yadda Muka Samu Wani Bidiyo Daga Shafin Rigar 'Yanchi, Wato Kungiyar Da Take Nemowa Hakkin Duk Mutumin Da Aka Cinyewa Hakkinsa Ko Kuma Aka Zalunta A Jihar Kano, Ta Bayyana Wata Bidiyon Budurwar Data Kawo Karar Saurayinta Bayan Yayi Mata Ciki. Acikin Bayanin Budurwa Ta Bayyana Cewa Saurayinta Ne Yace Mata Bashida Lafiya, Sai Tace Masa Toh Allah Ya Sauka, Sannan Yake Damunta Dacewa Dole Sai Tazo Ta Dubashi Amma Taki Yarda. Sai Daga Karshe Ya Shawo Kanta Tazo Kofar Gidansu Ta Tsaya, Sai Ya Fito Yace Su Shiga Daga Ciki, Anan Ma Bata Yarda Ba Har Dai Ya Samu Tashiga Cikin Gidan Kuma Dakinsa, Yayi Mata Fyade. Bayan Faruwar Wannan Lamari Da Kamar Wata Daya Sai Ta Fara Jin Yanayinta Yana Chanjawa Daga Karshe Aka Gano Cikine Da ita, Aka Bidiye Mahaifan Saurayin Domin Jin Tabakinsu, Har Dai Abun Yakai Ga Ana Zuwa Wajen 'Yan Sa...

Wallahi a wannan yanayin da ake ciki Miliyan 50 tafi min Aljanah Aliyu Naziru

 Wani matashi mai suna Aliyu Naziru ya bayyana a shafinsa na sada zumunta cewa "A wannan lokacin da ake ciki yafi son Naira Miliyan 50 a kan Aljanah" Kunji fa ko kuna tare da wannan ra'ayi na Aliyu?