innalillahi Jama'a da Dama Suna So Yada Labarai
Dake Nuna mutuwar jarumin masana'anntar
kannywood wato Adam A Zango ko wannan
magana gaskiya che?
Magana Ta Gaskiya mutuwar jarumin masana’anntar kannywood din wato Adam A
Zango ba gaskiya Bache.
Allah ya kyauta ya Kuma shiryi masu yada labarai na karya.
Comments
Post a Comment