Skip to main content

Yadda Aka Kama Kwarton Da Yayi Shigar Mata Ya Shiga Dakin Dalibai A Kano

 Wani kato yayi shigar mata yana kokarin shiga makwancin mata a FCE Kano, a lokacin da jami'an tsaro a makarantar suka sha jinin jikinsu cewa, wannan baiyi kama da tafiyar mata ba kuma damtsensa da kafafuwansa shima irin na maza ne. 


Nan take suka tsareshi domin tuhumarsa, sai kuwa gashi hakan ta tabbata cewa, namiji ne yayi shigar mata, bayan dogon bincike sun mikashi ga hukumar 'yan sanda domin cigaban da tuhumarsa.

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.