Yanzu Yanzu Jaruma Hadiza Gabon Tayi Zazzafar martani Kan Cece Kucen Da Akei Bayan Ta Rungume Dan Uwanta
Yanzu Yanzu Jaruma Hadiza Gabon Tayi Zazzafar martani Kan Cece Kucen Da Akei Bayan Ta Rungume Dan Uwanta
Fitacciyar Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon Tayi Ala wadai Kan mummunar Fahimtar Da Akamata nacewa Tarungumi Wani Gadi A Cikin Bainar Jama a
Al Umma da dama Sunyi Ala wadai Kan fitowar Wannan Video wanda Ya leka ko Ina a social media Anga cewa Jarumar Kannywood hadiza aliyu Gabon Tayi abin Kunya A Cikin Al Umma,
Video
Comments
Post a Comment