Skip to main content

Posts

Showing posts from October, 2023

Innalillahi 😭 Dan Allah Musa ÆŠan'uwa Mubarak Leader Acikin Addu'armu Ya Hadu Da Jarrabawar… Allah Yakara Mana Lapiya Da Zaman Lafiya..

 Matashin Me Suna Mubarak Lawan Ibrahim Wanda Akafi Sani Da Mubarak Leader Allah Ya Jarrabeshi Da Iftila'in Konewa Da Ruwan Zafi A Fuskar Shi Yana Tsaka Da Aiki Da Motar Qugiya (Crane) Ruwan Lafirato (Radiator) Ya Watso Masa A Fusaka Sa6anin Yadda Mutane Suke Cewa Gobarace. Amman Zuwa Yanzu Allah Ya Saukaka Masa, Muna Fata Da Addu'ar Allah Ya Kara Kiyaye Da Karewa Yaka Lafiya Da Nisan Kwana Me

Kaija wannan karamar ya rinyar akai wa haka to kusani Duk wanda yayi yar wani Sai ammasa shiga kagani…

 Wata karamar ya rinya kenan wanda kowa yake ganin Dan da tarike a hannun ta ba na kowa bane na tane Domin kuwa idan ka duba hannun ta za kaga Alamun an saka mata abun Karin ruwa a hannu. Wannan Abu ya Bawa Jama'a da yawa mamaki domin kuwa wasu suna gani ai wannan ya rinyar batafi shekara Gama ba da Hai Hawa kwata kwata to Amma sai dai idan wada ce girmane batayi. Duda an ganta da karamin yaro idan aka ce, aure iya yan ta sukai mata tofa babu matsala domin Ada can baya ai Yara mata basa wuce shekara sha uku zuwa sha 14 Amma idan na haka ba kuwa. To duk wanda yayi iskanci da yar wani tofa Shima waji bine ayi da nashi ko yarsa ko kuma jikar sa kodai wani nashi na kusa dashi wanda tabbas bazai so ayi masa hakan ba wannan shine takai taccan labaran namu.

Ni Nakashe Mahaifiyata Da Hannu 😭, Budurwa Ta Tonawa Kanta Asiri Bayan Ta Cire Imani Ta Kashe Mahaifiyarta. Me Yakamata Ayimata?

 Ni Nakashe Mahaifiyata Da Hannu 😭, Budurwa Ta Tonawa Kanta Asiri Bayan Ta Cire Imani Ta Kashe Mahaifiyarta. Me Yakamata Ayimata ?