Skip to main content

Innalillahi 😭 Dan Allah Musa ÆŠan'uwa Mubarak Leader Acikin Addu'armu Ya Hadu Da Jarrabawar… Allah Yakara Mana Lapiya Da Zaman Lafiya..

 Matashin Me Suna Mubarak Lawan Ibrahim Wanda Akafi Sani Da Mubarak Leader Allah Ya Jarrabeshi Da Iftila'in Konewa Da Ruwan Zafi A Fuskar Shi Yana Tsaka Da Aiki Da Motar Qugiya (Crane) Ruwan Lafirato (Radiator) Ya Watso Masa A Fusaka Sa6anin Yadda Mutane Suke Cewa Gobarace.



Amman Zuwa Yanzu Allah Ya Saukaka Masa, Muna Fata Da Addu'ar Allah Ya Kara Kiyaye Da Karewa Yaka Lafiya Da Nisan Kwana Me

Comments

Popular posts from this blog

YANZU-YANZU: Kutu Ta Baiwa Babban Bankin Nijeriya (CBN) Umarnin Gaggawa Kan Ta Saki Sabbi Da Tsoffin Kudade Domin Al'ummar Nijeriya Su Cigaba Da Amfani Da Su, Inda Tuni Umarnin Kotun Ya Isa Wurin Gwamnan Na CBNAna sa ran daga gobe za a saki kudade domin su soma walwala a hannun al'ummar kasa musamman talakawa da yardar Allah.