Skip to main content

Posts

Showing posts from July, 2023

Kazantar Mijina Tasa Nadena Sonshi, Ko Yanzu Nasamu Miji Zan Rabu Dashi

 Ko Yanzu Nasamu Miji Zan Rabu Da Wannan Mijin Nawa Saboda Kazantarshi Tayi Yawa Sosai Indai Bani Naimasa Wanka Ba Sai Yashafe Sati 2 Beyi Wanka Ba.  Wannan Wata Baiwar Allah Ce Take Yiyawa Mijinta Wanka Sakamakon Kazantarsa Da Rashin Wanka Da Wankin, Kamar Karamin Yaro Ga Saurin Bata Kaya. Tace Kafin Muyi Aure Yanada Tsafta Domin Indai Zezo Wajena Fes_fes Yake Zuwa Kuma Har Kamshin Turare Yakeyi Bayan Munyi Aure Nagano Basgida Tsafta. Tace "Ko Yanzu Nasamu Miji Zan Rabu Da Wannan Mijin Nawa Saboda Kazantarshi Nayi Wani Sabon Auren Domin Kazantarsa Tayi Yawa Sosai Indai Bani Naimasa Wanka Ba Sai Yashafe Sati 2 Beyi Wanka Ba." Dan Allah Mazaje Da Mataye Masu Kazanta Ku Gyara Domin Jin Dadin Jikinku Da Sauke Hakkin Da Yake Kanku Ko Dan Ibada.

VIDEO: "Zan fara sakin Bidiyo na tsirara idan ban samu wanda ya aureni ba"-Aisha

 Wata matashiya mai suna Aisha ta ce zata fara sakin Bidiyon yadda take babu kaya idan ba'a samu wanda zai aureta ba A cikin faifan Bidiyon data saki Aisha ta ce "Matuฦ™ar bata samu namijin da ya fito ya aure ta nan da mako guda ba, to mabiya shafin ta su tara don kuwa zata tuษ“e kaya tayi hoton Bidiyon ta a yadda take tsirara kuma ta ษ—ora a shafin ta" Kunji fa ko za'a samu wanda zai iya yin jihadin aurenta a nan?

Kada ki bari su danษ—ana muddin basu siya ba idan kika bari suka ษ—anษ—ana to ba zasu siya ba— Murjanatu Diri

 Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumunta na zamani Murjanatu Diri ta ja hankalin ฦดan uwanta mata a wani saฦ™on da ta wallafa shafinta na Facebook inda ta ce Kar ki bari su ษ—an-ษ—ana muddin basu siya ba, idan kika bari suka ษ—an-ษ—ana to ba zasu siya ba kuma zai ruษ“e" Ko kun fahimci inda saฦ™onta ya dosa?

Wallahi Idan Inaso Sai nayi lalata da mata 5 a kullin ba sai na aure ki zanyi amfani dake ba

 Yanzu Yanzu Adam A Zango Yayi Zazzafan Martani Kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance. A yanzu haka Mutane da yawa Suna zagin adam a zango Akan ya saki Matarsa kamar yadda a yanzu haka Yayi Wani video akai ga video ka kalla. Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna video ya kasance.Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka. Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Kalu Innalillahi kalli Yadda Babu Laye Ya Aikata Wani Abin Kunya A Matsayin Comedy

 Kalu Innalillahi kalli Yadda Babu Laye Ya Aikata Wani Abin Kunya A Matsayin Comedy Fitaccen Jarumin Kannywood nawasan Barkwanci Babu Laye Yakara Sakin Zazzafan comedinsa wanda Yabawa AL Ummah Mamaki, Jarumin Yadade Yana Wasan Barkwanci Ammah Wannan Karan Dazafinsa Yazo Domin Abin Yagigita Mutane Dama Masana Antar Kannywood baki Daya, Kalli Cikakken Faifan Bidiyon da Babulaye Yabawa Al Ummah mamaki A Wata Sabuwar Comedinsa Dayafitar A Yan kwana Kwananan.

Bidiyon Akuya Da Ta Haifi Mutum Ya Dauki Hankalin Al'umma Kuma Yajawo Cece- kuce |

  A Yau Munzo Muku Da Cikakken Bidiyon Wara Qkuya Da Ta Haifi Mutum Wannan Al'amarin Ya Haifar Da Cece-kuce A Tsakanin Al'umma Inda Wasu Ke Cewa Karyane Wasu Kuma Suke Hakan Na lya Faruwa. Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zaku Kara Tabbatar Da Cewa Indai Dan Adam Yana Raye Babu Abinda Baze Gani Ba Na Al'ajabi Daga Cikin Ikon Allah Mahaliccin Kowa. Danna Manyan Rubutu Dan Ganin Cikakkiyar Bidiyon Akuya Da Ta Haifi Mutum FULL VIDEO

Yadda 'yan shi’a a katsina suka fashe da kuka kwatsam a lokacin da mai jawabi yake karanto yadda aka sรกrรฉ kan jikan manzon Allah Sayyidi Hussaini dan Sayyadi Ali (A.S) a filin karbala.

 Yadda 'yan shi’a a katsina suka fashe da kuka kwatsam a lokacin da mai jawabi yake karanto yadda aka sรกrรฉ kan jikan manzon Allah Sayyidi Hussaini dan Sayyadi Ali (A.S) a filin karbala. Mabiya Shi'a a jihar Katsina sun ษ“arke da kuka a dai dai lokacin da jagoransu ya ke karanta musu tarihin yadda aka yiwa jikan MANZON ALLAH SAW Sayyaddani Hussaini yankan Rago

Mahaifina ba zai ji dadin cire rigar da na yi ba don murna - Asisat Oshoala

 Yar ฦ™wallon Najeriya Asisat Oshoala da ta ce mahaifinta ba zai ji daษ—in tuษ“e rigar da ta yi lokacin da ta ci ฦ™wallo ba. Ta cire rigar ta ne saboda tsananin farin cikin da take ciki na zura ฦ™wallo ta 3 a wasan Najeriya da Australia. Asisat dai ษ—aya ce daga cikin zaratan mata 'yan ฦ™wallo na Najeriya da ke taka leda a duniya.

innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Kalli Video…

 innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli Video... Yanzu-Yanzu Innalillahi Wainna llaihi RajiUn; Hadarin Mota Ya Ritsa da Wasu Mata Shida da Direban Su Inda Sukai Hadarin Mota Suka Rasu Allah Sarki. Wasรบ Mata Shida Yan Daรบkar Amร ryรก Tarรฉda Dรญrรฉbansรบ Sรบn Rasรบ A Sanadรญyar Hadarรญn Mรณtar Da Ya Farรบ Da Sรบ A Hanyar Sรณkรณtรณ Zรบwa Argรบngรบ A Jiya Ladรญ. Allah Ya Jรญkansรบ. Amรฌn Allahu Akbar' Muna Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata'ala Yajikan Sa Da Rahama Amin. Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci daga kaanywood.

Allahu Akbar Matashi Ya Kone Kurmus Sanadiyyar Hadarin Mota a Hanyar Zaria Zuwa Kaduna Allah Gafarta Masa

 Allahu Akbar Matashi Ya Kone Kurmus Sanadiyyar Hadarin Mota a Hanyar Zaria Zuwa Kaduna Allah Gafarta Masa Duk wanda WUTAR Duniya taci shi, da yardar ALLAH WUTAR Lahira, Bazata taba shi ba. Amin Ya ALLAH. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Ya Kashe Yayansa Ta Hanyar Daba Masa Almakashi a Jahar Kano Sanadiyyar Cacar baki. Ina Rokon ALLAH ta'ala ya Amshi Bakuncinsa yayimasa Rahama, yagafarta masa yayafe masa dukkan zunubbansa, yasa Aljannat-Firdauws ce makoma a gareshi, da dukkan Musilmai baki daya, Amin Ya ALLAH. ALLAH ta'ala ya Amshi Rayuwar Abokina Gwagwarmaya, Comrade. Sani Umar Na'uwa, Sanadiyyar Hatsarin Mota, daga hanyar ZARIA zuwa KADUNA. Kamar yadda kuke gani shine ya kone kurmus, San'nan Ance da Akwai wasu Mutune guda ukku, da suke cikin Motar, suma sun kone kurmus, Duk wanda WUTAR Duniya taci shi, da yardar ALLAH WUTAR Lahira Bazata taba shi ba. Ina Rokon ALLAH ta'ala ya Amshi Bakuncinsa yayimasa Rahama, yagafarta masa yayafe masa dukkan zunubbansa, y...

Asiri ya tonu: Saurayi ya kwana da budurwar sa a kango daga zuwa zance.... ๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป

 Asiri ya tonu: Saurayi ya kwana da budurwar sa a kango daga zuwa zance.... ๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป Asiri ya tonu: Saurayi ya kwana da budurwar sa a kango daga zuwa zance.... ๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป

Ni Kirista ce amma na lura an fi Mutuntani duk inda naje indai nasa Hijabi—Betty chyristy.

 Ni Kirista ce amma na lura an fi Mutuntani duk inda naje indai nasa Hijabi—Betty chyristy. Wane fata zakuyi mata? shiyasa Nike son yin dabi'a ta musulmai saboda tafi dacewa da dabi'u Masu kyau Wainda zasu dace

Kalli Yadda wani Saurayi Ya Yaudari Budurwa Da Rashin Lafiyarsa Yayi Zina Da Ita Lokacin Da Taje Dubashi

 Tofah Yana Da Kyau lyaye Suna Kula Da Lamarin 'Ya'Yansu A Wannan Zamani, Musamman Yam Matan Yanzu Da Samari Domin Gudu Shiga Tashin Hankalin Rayuwa. Kamar Yadda Muka Samu Wani Bidiyo Daga Shafin Rigar 'Yanchi, Wato Kungiyar Da Take Nemowa Hakkin Duk Mutumin Da Aka Cinyewa Hakkinsa Ko Kuma Aka Zalunta A Jihar Kano, Ta Bayyana Wata Bidiyon Budurwar Data Kawo Karar Saurayinta Bayan Yayi Mata Ciki. Acikin Bayanin Budurwa Ta Bayyana Cewa Saurayinta Ne Yace Mata Bashida Lafiya, Sai Tace Masa Toh Allah Ya Sauka, Sannan Yake Damunta Dacewa Dole Sai Tazo Ta Dubashi Amma Taki Yarda. Sai Daga Karshe Ya Shawo Kanta Tazo Kofar Gidansu Ta Tsaya, Sai Ya Fito Yace Su Shiga Daga Ciki, Anan Ma Bata Yarda Ba Har Dai Ya Samu Tashiga Cikin Gidan Kuma Dakinsa, Yayi Mata Fyade. Bayan Faruwar Wannan Lamari Da Kamar Wata Daya Sai Ta Fara Jin Yanayinta Yana Chanjawa Daga Karshe Aka Gano Cikine Da ita, Aka Bidiye Mahaifan Saurayin Domin Jin Tabakinsu, Har Dai Abun Yakai Ga Ana Zuwa Wajen 'Yan Sa...

Kalli zafaffan hotunan kafin aure na Dan Sanda da ma’aikaciyar asibiti da suka tayar da kura

 Zafaffan hotuna amarya nurse da mijinta Dan Sanda wanda hotunan sunyi matukar daukar hankulan mutane sosai Abin sha’awa ne sunyi hotunan kafin aure wanda a turanci ake kira Pree weeding pictures da kayan aikinsu wanda kuma abun sunyi sha’awa sosai.

Allah Sarki rayuwa Kalli Jerin Yayan wasu Jaruman Kannywood da Suka Mutu Suka bari

 Allahu akbar rayuwa Kenan wasu jerin yayan Fitattun Jaruman Kannywood kenan d suka Mutu Suka bari. Acikin jerin wannan jarumai zakuga marigayiya hajiya amina garba tare da diyarta a gefe kuma an dauki wannan hotone a ranar daurin aurin auren diyarta ta. Hakazalika ga tsohon Jarumi nan kasimu yero shima tare da dansa, sani garba SK da dai sauran su. Ku danna akan wannan faifan bidiyo domin Ganin yayan nasu Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode!

Ba Amana Miji Ya Dawo Daga Tafiya Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Lalata A Kan Gadon Aurensa.....

Ba Amana Miji Ya Dawo Daga Tafiya Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Lalata A Kan Gadon Aurensa..... Ba Amana Miji Ya Dawo Daga Tafiya Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Lalata A Kan Gadon Aurensa.....

A Wajena kama ta ke yi da budurwa kuma dattijuwar nan ta fiye min ฦดan mata – Saboda wasu dalilan da matashi mai soyayya da dattijuwa ya zayyano…

 A Wajena kama ta ke yi da budurwa kuma dattijuwar nan ta fiye min ฦดan mata – Saboda wasu dalilan da matashi mai soyayya da dattijuwa ya zayyano… A Wajena kama ta ke yi da budurwa kuma dattijuwar nan ta fiye min ฦดan mata – Saboda wasu dalilan da matashi mai soyayya da dattijuwa ya zayyano…

Allahu Akbar Kalla jaruman kannywood da suka rasu da kyakkyawar shaida a gun jam....kalla video.

 Allahu Akbar Kalla jaruman kannywood da suka rasu da kyakkyawar shaida a gun jam....kalla video. Allahu Akbar Kalla jaruman kannywood da suka rasu da kyakkyawar shaida a gun jam....kalla video.

Amarya Ta Kama Ango Ya Rungumi Kawarta Daga Fita Zai Rakata Ta Tafi Gida.... ๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป

 Amarya Ta Kama Ango Ya Rungumi Kawarta Daga Fita Zai Rakata Ta Tafi Gida.... ๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป Amarya Ta Kama Ango Ya Rungumi Kawarta Daga Fita Zai Rakata Ta Tafi Gida.... ๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป

Yanzu Yanzu Ummi Rahab Ta Haihu Kalli Cikakken Bidiyon Kaji Gaskiyar Magana Akai

 Yanzu Yanzu Ummi Rahab Ta Haihu Kalli Cikakken Bidiyon Kaji Gaskiyar Magana Akai

HOTUNA: "Labarin yadda aka shiga ษ—akin budurwa aka mata Fyaษ—e sannan akai mata yankan Rago"

 Wasu da ba'a san ko su wane ba sun barke dakin wata budurwa sun yi mata fyade kafin daga bisani su kashe ta Tun farko matashiyar ta karbi addinin Musulunci kafin daga bisani wasu matasa su yi mata yankan rago bayan sun mata fyaษ—e

Innalillahi; Wani Saurayi Yakashe Zankadediyar Budurwarsa Har Lahira Saboda Rashin...

 Jami'an 'Yananda Sun Sani Nasarar Damke Saurayin Da Ya Kashe Budurwarsa A Tunga Kusada Farm Center Minna Ta Jahar Niger A Safiyar Asabar Ne Jami'an Yansanda Sukayi Nasarar Kama Matashi A Minna Jahar Niger Wanda Ya Hallaka Zankadedeyar Budurwarsa A Tunga Farm Center. Wakili Abubakar Sadiq Ya Tabbatar Da Cewa Tun Da Jami'ai Suka Wuce Da Matashin Basu Dawo Sun Dauki Gawar Budurwar Ba Dan Gudanar Da Bincike Ba, Har A Yanzunnan Daa Muke Tattaro Muku Rahotannin, Gawar Budurwan Tananan A Tunga Kusada Da Farm Center Minna. Kuma Mamaciyar Bakuwace Babu wanda Yasan Daga Inda Tazo Ballanta A Kaita Gurin lyayen Tinda Jami'an Tsaron Bazasu Dau Gawarba. Munyi Kokarin Jin Tabakin Jami'an Tsaron

Fitattun Jaruman Masana'antar Fina-finan Hausa Kenan Dauke Da Shekarun Ko wanne daya daga cikin su...

 Fitattun Shahararrun Jaruman Masana'antar Kannywood Kenan Wanda Sukayi Shuhura wajen kayatar da masu kallon shirin Fina-finan Hausa koda yaushe.Kamar Kullum Yau ma Muna kawo muku wannan labari ne dangane da Shekarun Kowanne jarumi da kuma hoton sa kamar yadda kuke gani a wannan shafin namu mai dumbun albarka. Kada Kumanta Domin Cigaba Da Samun Sahihan Rahotannin Namu Mai Albarka ku Cigaba Da Bibiyarmu A Wannan Shafin Namu Mungode. Video ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Haryanzu Wannan Mutuwar Matasan Biyun Ce Wadda Ta Girgiza Al- umma Sosai Babu Irinta KAMAL ABOKI Da...

 Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Haryanzu Wannan Mutuwar Matasan Biyun Ce Wadda Ta Girgiza Al- umma Sosai Babu Irinta KAMAL ABOKI Da... Kamal Aboki Shahararren Jarumin Masana'antar Kannywood Ne Kuma Mai Shirin Wasan Barkwanci A Nigeria Da Kasashen Ketare Kamar Nijer, Cameroon Da Chad Da Sauran Kasashen Afurka.

Ina tausaya wa budurwar da ta kame kanta bata Zina, Maษ—igo, shaye- shaye amma ta rasa mijin aure-Zainab

 Ina matukar tausayawa salihar budurwa wace ta kame kanta Bata Zina Bata shaye shaye Bata madigo Amma ta rasa mijin aure Ya Allah duk inda irin wannan take Allah ka kawo Mata miji nagari Mai tsoron Allah. ~ Zainab Ibrahim

Wani Matashi Mai Shekara 27 Zai Kai Iyayensa Kotu Saboda Sun Haife Shi

  A wani Al’amari me kama da almara wanda amihad.com taci karo dashi. Wani matashi mai shekara 27 zai kai iyayensa kotu saboda sun haife shi.  dan adam. Mutane da dama suna shan wahala. Idan ba dan adam a duniya, dabobbi da ita kanta duniyar za su kasance cikin farin ciki.” Shekara daya da ta wuce, ya hada wani shafi a Facebook mai suna “Nihilanand,” wanda ke dauke da hotunansa dauke da gemu na karya, ya rufe fuskar sa, da kuma sakwanni irin na akidarsa da ke kyamatar haihuwa. Mista Samuel ya shaida cewa ya fara irin wannan tunanin nasa tun yana dan shekara biyar. Ya ce “Wata rana ina yaro, abin duniya ya dame ni kuma ba na so na je makaranta amma iyaye na suka matsa sai na je. Sai na tambaye su: Me ya sa suka haife ni?’ Maihafi na bai da amsar da zai ba ni, sai na yi tunanin da ya amsa tambaya ta da ba zan ci gaba tunani haka ba.” A lokacin da wannan akidar ta yi kamari a zuciyar Samuel, sai ya fito fili ya bayyana wa iyayensa irin wannan tunani nasa. Ya ce iyayensa dukkansu ...

Addinin Mu Ba Abin Wasa Bane, Malamai Sun Fara Mayarwa Da Davido Martani Kan Wakar Batanci

 Addinin Mu Ba Abin Wasa Bane, Malamai Sun Fara Mayarwa Da Davido Martani Kan Wakar Batanci Ajiyane wannan sanannen mawakin kudancin kasar nan me suna davido yasaki wata sabuwar waka a shafinshi na twiter wanda wani yaro mesuna olamilekan emeka taiwon ya rera kuma ya hau fefan videon. Aci kin videon shi mawakin ya hau kan saman masallaci ra raba kafa akan sifikar masallaci yana waka akasa kuma yan rawar tashi sunyi shigar musulunci da jallabiya sunyi sahun sallah dasu da liman din duka suna sallah suna tikar rawa. Da yake mayar da martani kan bidiyon Da Wannan abun kwata-kwata rashin mutunci, cutarwa da kuma cin zarafi @davido. Na dauka duk kun san cewa mu Musulmi ba mu hada addininmu da barkwanci ta kowace fuska ba, musamman Salah (sallah), wanda tsarki ne kuma na biyu daga cikin shika-shikan Musulunci guda biyar. “A cikin Salah, Musulmai suna tuna da Ubangijinmu, Allah, suna bayyana kaunarmu da girmama shi kuma suna kira da kokarin nuna godiyarmu a gare Shi. • Wannan izgili ne ga...

Allahu kalli yadda wani marki yake rayuwa da kawuna uku

 Litinin din da ya gabatane 25 game wata kudin tattara bayanai na Guinness Book ya saka wannan marakin acikin abubuwan mamaki na duniya in da ya bayyana marakin da da ya till kuma na farko me kawuna uku a duniya.  A baya dai mun kawo much labarin wata saniya me kawuna biyu wadda kuma itama take cigaba da rayuwa.  Video๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Bayan Mutuwar Aure Har Sau Biyu Fati Muhammad Ta Bayyana Babban Burinta A Rayuwa

 Bayan Mutuwar Aure Har Sau Biyu Fati Muhammad Ta Bayyana Babban Burinta A Rayuwa Kamar yadda kuka sani Fati Muhammad tsohuwar jarumar kannywood wacce ta dade tana zamani a shekarun baya kafin tayi aure. Auren jaruma Fati Muhammad yasa aka daina ganin ta a fina finan da ta saba fitowa, sai dai kuma daga baya auren ya mutu wanda shine fitowarta na biyu da ga gidan auren mazaje daban daban.

Kotu ta Yankewa Wani Matashin da Yayi Lalata da Wata Mahaukaciya Hukuncin Sai Ya Aure ta.

 “Wannan da kuke gani wani matashi ne dan kasar Zambia da aka kama da laifin yin lalata da wata mahaukaciya. “Shine akan yanke masa hukunci na adalci aka ba shi zabi biyu, ko dai a yanke masa hukuncin zaman gidan yari na shekaru 10 ko kuma ya aure ta ba rabuwa.” Shin yaya kuke ganin wannan hukuncin? Kuma wani hukunci yafi dacewa da shi da ya ษ—auka ?