Skip to main content

Posts

Showing posts from August, 2023

Kalli video😳Yadda aka kaiwa akuya dauki bayan maciji ya nanade ta.

 Assalamu alaikum a wani saban video da muka wallafa muku zakuga yadda wani matashi ya taimakawa wata akuya yayin da wani katon maciji ke kokarin halaka ta.  Yanzu yanzu muka samu video yadda lamarin ya faru, tabbas da ba’a kaiwa akuyar dauki ba da sai macijin ya halaka akuyar har lahira. Sai dai shi kansa makiyayin yasha wahala wajen kokarin kashe macijiyar duk da sun saba shiga daji. Kalli video kaga abin ban mamaki.  A wani labari da muke samu shine na maganar kudi da Gwamnoni jihar suka kai gwamanti tarayya kotu. Kawo yanzu jihohi 12 ne suka garzaya Kotun Koli suna neman kotun ta soke umarnin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na haramta amfani da tsoffin N500 da N1,000 da kuma tsawaita wa’adin tsohuwar N200.

An Samu Wani Hazikin Yaro Mai Shekera 12 Da Ya Haddace Alqura'ani Mai Girma A Katsina

 An samu wani hazikin yaro mai shekera 12 da ya haddace Alqura'ani mai girma a Katsina  Wani dan makarantar Firaimare mai suna Mahmud Mahmud daga garin Gangara na karamar hukumar Malumfashi ya haddace Alqura'ani mai girma yana da shekaru sha biyu (12) kacal a duniya.  Sakataren ilimi na karamar hukumar ta Malumfashi, Alhaji Musa Ibrahim Wanzamai ne ya jagoranci yaron tare da wasu.  sauran yaran daga karamar hukumar zuwa garin Daura inda aka gudanar da wata jarabawar zakulo yara yan baiwa da za a ba gurbin karatu a makarantar yan baiwa dake garin Minna jihar Neja. Makarantar dake Minna ta yi suna sosai wajen zakulo yara masu basira daga dukkan sassan kasar nan tare kuma da basu kyakkawan ilimi domin samar da cigaba mai dorewa ga ɗaukacin al'ummar Najeriya da ma duniya baki daya. 

innalillahi Mutuwar Kamal Aboki Ta Bar Mutane Chikin Wani Hali DaYa…

 innalillahi Mutuwar Kamal Aboki Ta Bar Mutane Chikin Wani Hali DaYa…  Wanda Ya Kasanche Mutum me kokarin aiwatar da Al,amuran sa chikin koyi da addinin islama Kuma ya tabbatar wa da mutane Hakan ne kafin Mutuwarsa kalli bidiyan

Yadda Aka Kama Kwarton Da Yayi Shigar Mata Ya Shiga Dakin Dalibai A Kano

 Wani kato yayi shigar mata yana kokarin shiga makwancin mata a FCE Kano, a lokacin da jami'an tsaro a makarantar suka sha jinin jikinsu cewa, wannan baiyi kama da tafiyar mata ba kuma damtsensa da kafafuwansa shima irin na maza ne.  Nan take suka tsareshi domin tuhumarsa, sai kuwa gashi hakan ta tabbata cewa, namiji ne yayi shigar mata, bayan dogon bincike sun mikashi ga hukumar 'yan sanda domin cigaban da tuhumarsa.

Innalillahi Ta Kashe Mijin Kawarta Bayan Ya Kama Su Dumu Dumu Suna Madigo A Cikin Gidan Sa

 Ana zargin wata ta kashe mijin kawarta da wuka saboda yake kama su suna aikata mummunan aiki a cikin gidan sa ita da matar shi, wannan abu ya faru ne a wani kauyen jihar anambra.  Mijin da aka kashe ya kasance yana aiki ne a kwalegin lafiya dake wannan kauye na jihar anambra, sannan an kashe shine bayan ya dawo gida daga aiki lokacin ya tarar da matar da ita kan gado. Matar shi ta samu damar guduwa bayan da taga mijin na ta ya fadi kasa cikin jini bayan da kawarta ta suka masa wannan wuka. Har yanzu ba’a gano inda take ba amma jami’ai iya kokarinsu. Mutane sun tabbatar da mijin wanda aka kashe bashi da masaniyar matar shi ta dade tana wannan harka. Yan sanda sun tabbatar da kisan sannan sun kama wacce tayi yanzu haka tana hannun su. Mijin bai rasu nan take ba sai da aka kai shi asibiti, ya mutu lokacin da likita ke duba shi. Sannan yan sanda sun fara binciken masu aikata irin wannan mummunan laifi. Sannan nijeriya ta haramta aikata wannan mummunan aiki a kasar.

Innalillahi Babban Jarumin Masana'antar Kannywood Mahmud Na Danko Ya Rasu Yanzu-Yanzu Sanarwar Inji - Ali Nuhu...

 Innalillahi A Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwar Babban Jarumi A Masana'antar Kannywood Wanda Ake Kira da Na Danko Ya Rasu Yanzu- Yanzu Zakuma Ayi Jana'izar Sa A Yau.  Zuwa Yanzu Ba'asan Dalilin Rasuwar Tasa Ba Cikakkun Rahotanni Na Nan Tafe A Wannan Shafin Namu Domin Cigaba Da Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Kasance Damu Mungode. KThanks For Watching Our Sure Site.

Dan uwa ga yadda zaka magance matsalar inzali domin kaci durin matar ka yadda kake so

 MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA.  Idan har ka karanta kuma ka amfana da abinda ka karanta,kayi ka tura zuwa yan uwa suma su amfana Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada. Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara. Citta mai kogo da Namijin goro. Yadda zaa hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai. Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana. Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa ramin chokali sau biyu a rana. Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne. Wanda yake jahar gombe don karin bayani ko mallakar hadadde call_ 07045123968 ko whatspp. Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaih wasallam MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA. Idan har ka kara...

Qalu Innalillahi wannan matar tajefa mijin ta acikin masifa shiga kaga abun da daya faru

 Qalu'innalillahi wannan wanna irin mugun tane gaskiya akwai matsala babba domin kuwa a wannan lokacin kome mazan hausawa suke yiwa matan su da suke ne man rayiwar su ruwa a jallo oho.Kamar yadda mun san da cewa labari ya riske ku akan matar da ta kashe mijin ta a jahar bauchi wanda ko sati 2 ba'ayi faruwar wannan lamarin ba sai gashi a yanzu ma haka wata na kokari ai kata mummunan aiki. Kamar yadda kuke gani wannan mutum yana kwance rai a hannun Allah wato ya sha wahala domin uwar gidan sa wato matar da yake aure ta kuza masa ruwan zafi a gaban sa kamar yadda zaku gani da idan ku.  Duk mai hankali yaga wannan yasan daman tayi niyyar hallaka shine kawai Allah kuma bai bata iko ba domin ance wahala bata kisa sai lokacin mutum yayi kowa yasan da haka ga duk wanda yayi imani da Allah.Shin kafin mukar kare wannan batun zamuyi wata yar tambaya wai me yasa matan hausawa suke ai kata irin wannan bada kalar ne shin akan kishiya ne ko kuma dukiya ne ko dai san duniya ne shin wannene ac...

Ina son samun saurayin da za muyi soyayya wacce zata kaimu zuwa ga aure- Maryam Usman

 Kamar yadda kuka sani yan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.  Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Instagram, da sauransu wajen gudanar da harakokin da suka shafi kasuwanci. Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga yan mata da samari na yin abubuwan da zasu dauki hankulan abokansu na sada zumunta. Wata budurwa mai suna Maryam Usman mai lakabin Miss Maryam ta ce ita fa har yanzu budurwa ce kuma tana son yin soyayyar da zata jagorance ta zuwa ga aure kamar yadda ta bayyana a shafin ta na Twitter.

Indai Kashafa Wannan A Azzakarin Ka Sai Kayi Minti 40 Kana Jima'i Da Mace..

Indai Kashafa Wannan A Azzakarin Ka Sai Kayi Minti 40 Kana Jima'i Da Mace..  Indai Kashafa Wannan A Azzakarin Ka Sai Kayi Minti 40 Kana Jima'i Da Mace..  Video 👇👇👇👇

Bidiyon Yadda Samari Suka Ta6awa Murja Kunya Nono A Wajen Rantsuwar Abba Gida- Gida

 Murja Ibrahim Kunya Tayi Tofin Allah Tsine Ga Samarin Da Suka Lallatsa Mata 'Yan Kula Kulanta (Nonuwa) A Wajen Taron Rantsuwar Sabon Gwamnan Jahar Kano Wato Abba Gida Gida, Inda Tace Allah Ya'isar Mata Bata Yafe Ba. QGadai Cikakkiyar Bidiyonnan Ku Kalla FULL VIDEO Kalli Yadda 'Yan Kwankwasiyya Suka Ta6awa Murja Nono A Wajen Rantsuwar Abba Gida-Gida, Cikakkiyar Bidiyo. Menene Ra'ayinku?

Yadda Aka Kama Saurayi Da Budurwa Suna Lalata A Makaranta

 Matsalar latata tsakanin daliban manyan makarantun gaba da sakandare ya addabi manyan makarantun kasar nan a ‘yan kwanakin nan.  Wanda aka yi ba da dadewa ba kuwa shine na jami’ar Babcock, wanda aka gano bidiyon wata budurwa suna lalata da saurayi. Babu jimawa kuwa, hukumar jami’ar ta fatattaki dalibar. Hakan kuwa ya jawo cece-kuce daga wajen mutane da dama. Wasu na ganin anyi dai-dai da aka kori dalibar inda wasu ke ganin akasin hakan. Wasu na kafa hujjar cewa, lamarin bai faru a cikin makarantar ba, don haka hukumar makarantar bata da hurumin katsalandan ga rayuwar dalibar. Amma sai dai kash! Sun manta cewa, shaidar digirin ana bada ita ne saboda kyakkyawar dabi’a da kuma ilimi. Duk inda aka rasa dabi’a ta gari, toh kuwa ilimin na iya samun babbar nakasa. Kwatsam kuma sai labarin wasu dalibai biyu da folitaknik din jihar Edo ta kora ya mamaye kanun labarai. Su kuwa daliban an koresu daga makarantar ne sakamakon kamasu da aka yi suna lalata a cikin dakin karatu. Takardar da ...

Sau Shida Mijina yake Kwanciya Dani a Rana Duda Haka Bana Gansuwa Kalli Bidiyon Nan Kiga yadda Zaki Magance Matsalar ki Yar Uwa…

Sau Shida Mijina yake Kwanciya Dani a Rana Duda Haka Bana Gansuwa Kalli Bidiyon Nan Kiga yadda Zaki Magance Matsalar ki Yar Uwa…   Sau Shida Mijina yake Kwanciya Dani a Rana Duda Haka Bana Gansuwa Kalli Bidiyon Nan Kiga yadda Zaki Magance Matsalar ki Yar Uwa…  video👇👇👇👇

kai duniya Daiskanci aboyi akiyinsa amma yanzu afile akiyinsa saboda duniya tazo gangagara

kai duniya Daiskanci aboyi akiyinsa amma yanzu afile akiyinsa saboda duniya tazo gangagara  kai duniya Daiskanci aboyi akiyinsa amma yanzu afile akiyinsa saboda duniya tazo gangagara kushega kukallah yanzu Gabe bedeyon nanan kushega kukallah yanzu yanzu bedeyon b gola Hausa

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Shiga ku kalli abinda wadannan yammata suke aikatawa, Ubangiji Allah Ya Shirye su, Ameen.

 Tir kash an ce yammata adon gari idan sunyi kyau gari yayi kyau idan kuma sun lalace gari ya lalace, Abubuwam da yammatan mu suke aikatawa a wannan zamani se dai muce Ubangiji Allah ya Shiryar da mu da zuriar mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Idan kun lura da matsalolin da muke puskanta har kullum ni ina ganin cewa Zuwan manhajar Tiktok shine abin da ya kara tabarbare mana tarbiyar yammatan mu a kasar Hausa, Ubangiji Allah ya Shiryar mana da su, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Dolane kuji tausayin ta, Du girman man wannan cikin Amma kusan me ta Haifa kalli full bidiyan…

 Wata mata da wani shafin a youtu.be ya wallafa lallai wannan bidiyo ya bada mamaki soaai ko da yake ba kwa bukatar mu chika ku da sururu dunda zamu sakar muku wannan bidiyan a kasa za kuma kuji bayani daga bakin su. Amma muna bukatar idan Kuna San irin wannan labaran kuci gaba da bibiyar mu Akan wannan shafin namu mai al’barka mai suna arewadrop mu kuma zamu muke kokari domin muga mun kawo muku irin wannan bidiyan. Sabo da idan Kuna so muma sai munfi kawo muku aikin akai akai domin Kuna mu mune ku kamar yadda na fada muku a baya a yanzu haka batare da wani Bata lokaci ba zamu sakar muku wannan bidiyan a yanzu

Abin tausayi: Jarumi Kannywood karkuzu ya makance Yana neman taimako

 Jarumin fim din Hausa ya koka kan mummunan halin da ya tsinci kansa a ciki. Jarumi Shuaibu Abdullahi da aka fi sani da Karkuzu, ya nemi taimakon 'yan Najeriya. Ya bayyana a cikin bidiyo, yadda ya rasa idanunsa gaba ɗaya, ga nauyin iyali ga rashin tabbatacen muhalli.

Allah Sarki Rayuwa Yanzu Sheikh Jafar ya cika Shekara 16 da Rasuwa Kalli kaga yadda aka Gudanar...

  Allah Sarki Rayuwa Yanzu Sheikh Jafar ya cika Shekara 16 da Rasuwa Kalli kaga yadda aka Gudanar da Addu'a Allah Ubangijin ya gafrata musu Amen suma Amen 

kai jama’a kalli yadda wata bazawara mai shekaru 30 ta aure wani saurayi Mai shekaru 19 a duniya kalli kaga Abun mamaki…

kai jama’a kalli yadda wata bazawara mai shekaru 30 ta aure wani saurayi Mai shekaru 19 a duniya kalli kaga Abun mamaki…   kai jama’a kalli yadda wata bazawara mai shekaru 30 ta aure wani saurayi Mai shekaru 19 a duniya kalli kaga Abun mamaki… 

Yadda Bidiyon Wata Budurwa Ya Zagaye Duniya Wanda Ta Dauki Namiji A Mazaunan Ta Tana Tafiya Dashi

 Wani bidiyon babban abun mamaki yana ta yawo a social midiya na wata budurwa da take da baiwar iya daukar abu mai nauyi da mazaunanta harta dinga yawo dasu ba tare da sun fadi kasa ba. Wannan budurwa tunda ta manyanta mazaunan ta suma sukayu girma tun daga wannan lokacin ta lura zata iya daukar komai da abunta taje inda take so ta dade tana daukar abubuwa amma babu wanda ya taba nuna wannan baiwar ta ta wa duniya. Sai rana daya wani Mai bidiyoyin barkwanci ya nema da yana so suyi bidiyo wannan bidiyon shine wanda a cikin dan karat n lokaci ya zagaye duniya kowa yana mamakin yadda wajen yake da taushi sannan babu kashi taya take iya rike abu dashi.  Bare kuma har mutum kamar wannan mai girma ya hau ta diga yawo dashi a wannan bidiyon wanda ya hau mazaunanta shine mai wasan barkwancin. Domin ayi dariya shiyasa shima bayan ta sauke shi yake kokarin daura wata macce kan nashi shima ya jaraba ko zai iya. Amma abun dariya shine babu ma inda zata daura kafarta saboda a shafe yake na...

Tir Da wannan Da Tace Ba Ita bace, Amma Allah yafita Ga Bidiyo ya fito...

 Babbar magana Tabbas idan da ranka ba abin da bazaka gani ba wai ace kamar wannan duk mutuncin ta da ake gani ace wai an kamata tana irin wannan abin, Ubangiji Allah Ya sa mu dace Ke duniya ina zakije da mu, kullum sabbin abubuwa ke ta bullowa jiya wancan yau wannan gobe kuma wani na daban Wata baiwar Allah ce tayi bikin zagayowar Ranar Haihuwarta wannan da kuke gani shine Salon murnar da ta nuna kullum abubuwan kara karuwa Sukeyi sede mucigaba da adduoi kawai kuma mu gyara halayen mu, Ubangiji Allah Ya bamu iko Ameen Wannan da kuke gani yar kudu ce ba yar arewa bace Kuma ita din ba musulma bace ba, Wannan fasadi da ake ta tabkawa a ban kasa Ubangiji Allah Ya Shiryar da mu baki daya Saboda ba iya su arnan ke aikatawa batabkawa a ban kasa Ubangiji Allah Ya Shiryar da mu baki daya Saboda ba iya su arnan ke aikatawa ba har ma da mu musulmi wannan yafi kome ma cin ran domin idan wanda bai san abu ba yayi, mu yan Adam zamuyi masa uzurin Rashin Sani wato (Jahilci) amma idan wanda ya san...

CAPTIN AHMED MUSA YA AIKEWA ƊAN FIM ƊIN HAUSA BABA KARKUZU TALLAFIN NAIRA 500,000, YA KUMA SA A NEMO KATAFAREN GIDA NA NAIRA MILIYAN 4 ZUWA NAIRA MILIYAN 5 ZAI SAYA MASA

 CAPTIN AHMED MUSA YA AIKEWA ƊAN FIM ƊIN HAUSA BABA KARKUZU TALLAFIN NAIRA 500,000, YA KUMA SA A NEMO KATAFAREN GIDA NA NAIRA MILIYAN 4 ZUWA NAIRA MILIYAN 5 ZAI SAYA MASA. DAGÀ Shafin Dokin Karfe TV Shahararren ɗan ƙwallon ƙafan Nageriya, Captin Ahmed Musa MON ya ba da umarnin a Nemo gida wanda kuɗinsa ya kai Naira Miliyan 4 zuwa Naira Miliyan 5 zai sayawa ɗan Fim ɗin Hausa, Baba Karkuzu, sannan kuma a yanzu haka ya aike masa da tallafin kuɗi Naira 500,000 domin ya yi cafane duba da halin ƙunci, matsi, gami tsananin rayuwa da ya ke ciki. Cikin wata tattaunawa da Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta yi da shi, Captin Ahmed Musa ya bayyana cewa "Na yi magana da Baba Karkuzu ta waya, na kuma tabbatar masa na ba shi tallafin Naira 500,000 ya yi cafane. Bayan haka kuma na shaida masa cewa na ba da umarnin a nemo masa gida na Naira Miliyan 4 zuwa Naira Miliyan 5 zan saya masa daga nan kuma mu ga tayadda zan ƙara taimaka masa". In ji Ahmed Musa. A ƴan kwanakin nan ne dai aka jiyo tsohon ɗan wa...

Iyaye Maza su dinga tsotsan nonon matan su akai-akai domin bude kafofin sa domin jariri ya samu ruwan nono

 Kodinetan Cibiyar Kiwon Lafiya a matakin farko da ke Uyo, Peace Essien, ta yi kira da a rika jawo hankalin lyalai da al'umma da kuma malaman addini sanin mahimmancin shayar da nonon uwa ga jarirai. A cewar jami'a Essien, mahaifin yaro wato baban sa na da muhimmiyar rawa da zai taka kafin mai dakin sa ta haihu wajen ganin kafofin nonuwa sun bude sannan su kasance a shirye don ciyar da jariri. Essien, yayin da yake zantawa da manema labarai a Uyo kan makon shayar da jarirai ta duniya na 2023, ta ce goyon bayan al'umma da iyali na da matukar muhimmanci wajen samun nasara a harkar shayar da jarirai nonon uwa zalla. "Ya kamata a shi ma maigida, ya yi na shi aikin, ba kawai dawainiyar mai dakin sa ba dole sai ya taimaka wajen inganta nonon domin jaririn ya ji dadin sha. Maigida zai rika tsotsar nonon matar sa akai akai, domin ya bude kafofin da ruwan nonon zai rika fita idan jariri ya zo duniya. Idan ba zai iya tsotsa ba, ya rika shafa shi yana mulmula nonon. A karshe ta yi...

Mahaifina ne ya kaini Kannywood da kansa Inji Aisha a Duniya

 Jaruma Aisha Umar da aka fi sani da Aisha A Duniya ta ce Mahaifinta ne da kansa ya kai ta Kannywood ya danƙata a hannum Jarumi Tijjani Asase.  Aisha ta ce, da farko ta samu tirjiya kafin daga baya Mahaifinta ya fahimce ta ya sahale mata. Ta ce babban burinta a rayuwa shi ne ta yi suna duk inda ta je a ce ga Aisha, sai kuma ta samu miji ta yi aure. A wannan makon, ita ce baƙuwar shirinmu na Daga Kannywood. Jarumar ta kuma yi martani ga masu yiwa ƴan fim kallon marasa tarbiyya. Ku latsa wannan link da ke ƙasa don kallon cikakken shirin.

Dalilin Da Yasa Na Daina Runguma da sumbuta a fim – Ali Nuhu

 Dalilin Da Yasa Na Daina Runguma da sumbuta a fim – Ali Nuhu:Fitattaccen jarumin Fina-finan Hausa da na kudu, Nollywood, Ali Nuhu ya shaida cewa dalilin da yasa ya daina sumbatar mata da runguma a fina-finan Najeriya shine fada da yayi wa kan sa ya daina yin hakan. Ali ya kara da cewa a matsayin sa na musulmi dan Arewa mai cikakken tarbiyya, shi jakada ne na inda ya fito a ko ina ya ke. Hakan ya sa yayi karatun ta natsu don kiyaywe karantarwar Addinin sa, addinin musulunci da martaba al’umman sa. “A shekarun baya idan ka lura na yi irin wadannan fina-finai amma daga baya da na ga korafe-korafen mutane, ka ga mutum jakada ne na Arewa…kuma Musulmi…shi ya sa ni yanzu ba na fitowa a irin wadannan fim din.” Haka Ali Nuhu ya shaida wa BBC Hausa a yar gajeruwar hira da ta yi dashi. Ali Nuhu ya fito a manyan shirye-shiryen kudu da dama, shirye shiryen da suka yi suna da fice a Duniya. Yana daga cikin fitattun jaruman da suka fara fitowa a fina-finan ‘yan kudu wato Nollywood daga Arewa kum...

innalillahi Wai Me Jaruman Kannywood Sukayi Muku Ne Kuke Ta…

 innalillahi Wai me Jaruman Kannywood Sukayi Muku Ne Kuke yada irin wannan labaran akan su? Koda yaushe an Saba Jin rahotanni kala kala Dake nuna mutuwar Wani jarumi ko jaruma a kannywood. wannan jarumi Dake fitowa a Shirin film din labari na shima ya shiga komar masu kashe mutane da Baki wan Muka binchika Muka gano karya ne be mutu ba.

Shin Ko Kunsan Dalilin Da Yasa Aka Chanja Fuskokin Jarumai (10) A Cikin Shirin Labarina Kalli Dalilin A Nan...

 Shin Menene Dalilin Da Yasa Aka Chanja Wasu Daga Cikin Shahararrun Jaruman Masana'antar Kannywood Mata Da Maza Har Guda Goma (10) A Cikin Shirinnan Mai Dogon Zango Na LABARINA. Jarumin Farko Da Aka Chanja Shine Garzali Miko- A Cikin Shirin Labarina An Chanja Wannan Jarumi Ne Sakamakon Wasu Dalilai Na Rashin Cancanta A Cikin Shirin Mai Dogon Zangon Na Labarina. Jaruma Ta Biyu Mai Suna Nafisat Abdullahi- An Canja Jarumar Ne Sakamakon Matsala Da Suka Samu Tsakaninsu Da Mai Bada Umarni A cikin Shirin Labarina Din Wato Aminu Saira. Domin Cigaba Da Sauron Wannan Labarin Ku Cigaba Da Bibiyarmu A Koda Yaushe A Wannan Shafin Namu Mungode Zamu Cigaba Daga Inda Muka Tsaya.

Yanzu Yanzu Jaruma Hadiza Gabon Tayi Zazzafar martani Kan Cece Kucen Da Akei Bayan Ta Rungume Dan Uwanta

 Yanzu Yanzu Jaruma Hadiza Gabon Tayi Zazzafar martani Kan Cece Kucen Da Akei Bayan Ta Rungume Dan Uwanta Fitacciyar Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon Tayi Ala wadai Kan mummunar Fahimtar Da Akamata nacewa Tarungumi Wani Gadi A Cikin Bainar Jama a Al Umma da dama Sunyi Ala wadai Kan fitowar Wannan Video wanda Ya leka ko Ina a social media Anga cewa Jarumar Kannywood hadiza aliyu Gabon Tayi abin Kunya A Cikin Al Umma, Video 

Saurayi ya rushe gidan da ya ginawa yan'uwan budurwar sa saboda ta ki auren saBABBAR MAGANA: Saurayi Ya Rushe Gidan Da Ya Ginawa Dangin Budurwarsa Bayan Sun

 BABBAR MAGANA: Saurayi Ya Rushe Gidan Da Ya Ginawa Dangin Budurwarsa Bayan Sun. Hanashi Aurenta A fusace wani saurayi ya ruguza gidan da ya gina wa dangin budurwarsa bayan sun ki bashi yarinyar. Mutumin ya jima yana soyayya da buduwar kuma ya yanke shawarar gina sabon gida ga danginta.

Innalillahi Bidiyon Yadda Saniya Tayi Sanadiyar Mutuwar Wani Matashi

 Muna Fata Da Addu'ar Allah Ya Jikan Muslimi Ya Jaddada Rahama Ga Dukkanin Musulmai Wanda Suka Rigama Komawa Ga Allah. Mu Da Muke A Raye Allah Kasa Muyi Kyakkyawan Karshe Dan Arzikin Annabi S.A.W. Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Domin Gani Da Idon Ku FULL VIDEO

Video yadda Innalillahi Wani Bakanike Ya Rasa Ransu a Kokarin Gyaran Mota Lokaci Yayi

 Subhnllh Sa'i Yayi Akan Neman Halasa domin Kulawa da lyalinsa dakuma Tsira da Mutuncin shi  Innalillahi Kalli Video Yadda Motar dayake Gyarawa ta Murkusheshi Hatsarin Aiki, Allah yajikanshi da Rahma Ga Video Tausayi Kaitsaye Anan

Tofa: Jama'a Me Adam A Zango Yayi Muku Gaskiya mutuwar ba...

 innalillahi Jama'a da Dama Suna So Yada Labarai Dake Nuna mutuwar jarumin masana'anntar kannywood wato Adam A Zango ko wannan magana gaskiya che? Magana Ta Gaskiya mutuwar jarumin masana’anntar kannywood din wato Adam A Zango ba gaskiya Bache. Allah ya kyauta ya Kuma shiryi masu yada labarai na karya.

Bidiyon Tiktok Na Lilin Baba Da Amaryarsa Ummi Rahab

 Sabon Bidiyon Tiktok Na Lilin Baba Da Amaryarsa Ummi Rahab, Jaruman Sun Saki Sabbin Hotunansu Tare Da Sabbin Bidiyoyi A Shafin Sada Zumunta. Inda Mutane Da Dama Suke San BarKa Game Da Yanayin Da Aka Gansu.  Inda Hakan Na Nuni Da Cewa Zaman Auren Nasu Yayi Dadi, Inda Wasu Kuma Ke Ganin Rashin Dacewar Wallafa Hotunarsu A Matsayin Miji Da Mata, Inda Suke Ganin Ya Kamata Ya Killace Matar Tashi Tayanda Ba Wanda Zai Dinga Ganinta A Shafukan Sada Zumunta. Ga Sabbin Bidiyoyin Mun Kawo Muku Kuga Yadda Ma’auratan Ke Shan Soyayyar Su.

Wallahi a wannan yanayin da ake ciki Miliyan 50 tafi min Aljanah Aliyu Naziru

 Wani matashi mai suna Aliyu Naziru ya bayyana a shafinsa na sada zumunta cewa "A wannan lokacin da ake ciki yafi son Naira Miliyan 50 a kan Aljanah" Kunji fa ko kuna tare da wannan ra'ayi na Aliyu?

Kalli Yadda Fada Tabarke Tsakanin Nafisat Abdullahi da Wata Jarumar Tik Tok

 Bana Saka Bakina Acikin Abinda Yashafl Qazaman Yan Tik Tok Dan Haka Kibini A Hankali idan Bahakaba Nakaiki Nabaro_Nafisat Abdullahi, Wata Yar Tik Tok Tayiwa Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi Shishigi Gamida Wani Bidiyon da Tasaki Akan manhaja Na Tik Tok, Kalli Cikakken Bidiyon Anan Abinda Yafaru Tsakanin Nafisat Abdullahi da Wata Jarumar tik tok.

A wannan satin ne Ado gwanja ya saki sabuwar wakar sa Mai suna LUWAI Tuni dai matan hausawa suka Fara...

 A wannan satin ne Ado gwanja ya saki sabuwar wakar sa Mai suna LUWAI Tuni dai matan hausawa suka Fara jina wanna wakar Allah ubangiji ka kashiyamu. danna video din don ganin yadda ake cashewa👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇🤩👇🤩🤩🤩🤩🤩👇👇👇👇

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yarinya Karama ta rasu Sakamakon Kulle Kanta A Cikin Mota da tayi na Tsawon Lokaci

 A shekaranjiya ne da misalin hudu na yamma zuwa magariba aka shiga neman ta ba a ganta ba, daga baya aka gano ashe ta rufe kanta ne a mota har rai ya yi halinsa. Lamarin ya auku ne a Bagadawa dake kusa da Katsina Road a jihar Kano. Allah Yaji kanta da rahama ameen

Masha Allah Jarumi Hamisu Breaker Yayi Auren Sirri Tun Watannin Bakwai Da Suka Wuce

 A Kishin Kishin Labarin Da Ya Zo Mana Yanzu Shine Hamisu Breaker Yayi Auren Sirri Tun Watannin Bakwai Da Suka Gabata Kamar Yadda Muka Samu Wani Bayani Daga Tashar Kudin Shahara Dake Kan Manhajar YouTube. Tashar Sun Bayyana Abubuwa Guda Uku Da Suka Sa Mutane Suka Gaskaka Maganar Auren Inda A Farko Wani Na Kusa Da Hamisu Ya Bayyana Cewar Mawakin Ya Sayi Sabuwar Mota Inda Ya Bawa Matarsa Tsohuwar Motartasa Wadda Hakan Yasa Muke Tunanin Daman Hamisu Yayi Aure Na Biyu Kuma Kan Maganar Tattaunawar Hadiza Gabon Tayi Da Rukayya mousa Kan Saurayin Mawaki Da Ya Yaudaraita Wadda Sanadiyyar Hakan Yasa Mutane Yin Tsokaci Cewar Shida Ya Rigada Yayi Aure Miye Na Maganar Ya Yaudareta Wadda Mutane Da Yawa Ne Suka Fada Hakan DAGÀ Shafin Dokin Karfe TV Labarin da ke shigowa Ofishinmu na Jaridar Dokin Karfe TV da d’umi-dumi yanzu-yanzu, wata majiya mai tushe ta tabbatar mana da cewa fitaccen mawakin Hausa, Hamisu Breaker Dorayi ya yi aure cikin sirri tsawon watanni bakwai da su ka wuce.  Hamisu ...

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Auren Tsohuwar Jarumar Kannywood Hafsat Idris ya Mutu

 Da safiyar yaune dai muka samu labarin mutuwar auren Tsohuwar Jarumar Kannywood Hafsat Idris Kamar yadda jaridar film magazine ta rawaito.  Idan mai karatu dai bai mantana shekarar data gabatane dai aka daura auren jarumar ita da angonta.  Saidai ayaunne dai muka tashi da rahoton inda jaridar film magazine ta rawaito cewar auran jarumar ya mutu. Allah ubangiji ya kiyaye gaba. Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.